SHEIKH SA'IDU HASSAN JINGIR ALLAH YAGAFARTAMAKA
Innalillahi Wa'inna ilaihi Ra'ji'oon "Dukkan Mai Rai Mamaci Ne". Alhamis: 6 Ramadan, 1446. 6 March, 2025. Allah Yayiwa Sheikh Sa'idu Hassan Jingir Rasuwa, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Kasa Na 2, Karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah JIBWIS National Headquarters, Jos. Allah Muke Roko Yajikansa, Yagafarta Masa, Yayi Masa Rahama, Yakai Haske Cikin Kabarinsa. Allah Muke Roko Yayi Masa Tukwici Da Shiga Gidan Aljannah Sakamakon Hidima Da Yayi Ga Addinin Musulunci.