Posts

Showing posts from January, 2025

AUREN CHAIRMAN GONA PDP SOCIAL MEDIA ADAMU

Image
Amadadin Ƙungiyar GONA PDP SOCIAL MEDIA  Tana Gayyatan Yan Uwa Da Abokanen Arziki Zuwa Shaida Ɗaurin Auren Shugaban Kungiyar  Comrade Adamu Abubakar Gamadadi  Wanda Za'a Yi Kamar Haka Ranar Asabar 01/02/2025  Da Misalin Karfe 2:00pm Na Rana  A Kofar Gidan Mai Girma Digachin Lawanti Kusa Da Gombe International Airport  Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameeeeeeeen 🤲

Wataƙila nan ba da jimawa ba za su saka mu duka a gidan yari – ATIKU

Image
  Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya tayar da hankulan jama’a game da yadda gwamnatin Bola Tinubu ke jagoranta, a matsayin wani shiri na murkushe ‘yan adawa. Gargadin na Atiku ya zo ne bayan kamawa tare da gurfanar da masu ra'ayin 'yan adawa, ciki har da dan fafutuka Omoyele Sowore da Farfesa Usman Yusuf, mai sukar gwamnati. A wani rubutu da ya fitar a ranar Alhamis a X a ranar Alhamis, Atiku ya bayyana damuwarsa kan yadda jam’iyyar APC mai mulki ta dukufa wajen ruguza ‘yan adawar dimokuradiyya da kafa kasa mai jam’iyya daya....

CONGRATULATIONS COMRADE AHMAD MAGAJI

Image
 Congratulations to the newly elected President National Association of Science Laboratory and Technology NASLT Comrade AHMAD MAGAJI Kwamaret mutumin kirki ne, mai kyak-kyawar mu'amala da mutane da kuma son cigaban su, ba shi da hassada, wannan ita ce shedar da na masa a zaman da mukayi dashi. Saboda haka Amadadin GARKO YOUTHS PDP VANGUARD  Munatayaka murna da farin ciki namu ya samu. Allah Wallou! Congratulations Once Again, President AHMAD MAGAJI 

GONA PDP ANNIVERSARY

Image
 Gona PDP Social Media Team Celebrated Annual Anniversary Program The Gona PDP Social Media Team celebrated its Annual Anniversary in a grand event held at Eman Restaurant. The occasion was a remarkable gathering of party members, dignitaries, and stakeholders, showcasing unity and commitment to the party’s progress. The event was graced by notable guests, including: Hon. Baba S. Fulani, the esteemed Party Chairman of Akko Local Government Area, Hon. Umar Short Boy, a respected figure within the party, Hon. Auwal Dakkiti, a prominent party member, Maigari Marafa, a valued community leader, Executive members of the Gona PDP Social Media Team. The program began with an opening prayer, setting a tone of gratitude and hope. This was followed by a welcoming address delivered by the team’s Deputy chairman, who highlighted the achievements and dedication of the team in promoting the party's activities and values. The guest speakers, led by Hon. Baba S. Fulani, commended the team for their...

GONA PDP YOUTHS CONNECT

Image
 GPSM ANNIVERSARY  AKKO WARD  GARKO WARD  TUKULMA WARD  KALSHINGI  kwana uku yarage za asake taron shekara shekara wadda GONA PDP SOCIAL MEDIA tasaba yi,  wannan karonma cikin amincewar Ubangiji MATASAN JAMIYAR PDP NA GONA sunsake shirya taron sada zumunci atsakaninsu wanda zegudana Kamar Haka  Rana 05/01/2025 Time:2:30 pm Venue EAMAN RESTAURANT  Kudin sayan tickets 3k Domin karin bayani  09064974676 Kokuma link na WhatsApp group  https://chat.whatsapp.com/IUC49k1ygIk6vUfu58hKdZ