MURNAR CIKA SHEKARU BIYU NA HON AHMED YAYARI AKAN KUJERAN PDP TREASURER TARE DAƘADDAMAR DA ƘUNGIYAR YAYARI MEDIA OFFICE
MURNAR CIKA SHEKARU BIYU NA HON AHMED YAYARI AKAN KUJERAN PDP TREASURER TARE DAƘADDAMAR DA ƘUNGIYAR YAYARI MEDIA OFFICE A JIYA Wakilan kungiyar GARKO YOUTH PDP VANGUARD Sukasamu damar halattar ƙaddamar da shugabancin ƴan Media na HON AHMED YAYARI MEDIAOFFICE. Daga cikin waɗanda suka albarkanci taron har da shugaban Jam'iyar PDP na AKKO LOCAL GOVERNMENT HON BABA S FULAN HON yusha'u Dan Auta Hon Babale Makera Hon Garba Tela Herwagana Hon Rilwanu Marafan Bomala Mawaki Aljazeeri kano Da sauran muhimman Mutane, SABBIN SHUGABANNIN KUNGIYAR SUNHADA 1. Chairman: Abubakar Aliyu Governor 2. Deputy chairman: Adamu Abubakar Danburam 3. Secretary: Nasiru Abubakar Saidu 4. Organizing Secretary: Aisha Musa 5. Financial Secretary: Musa Muhammad 6. PRO: Musa Gella Nafada 7. Welfare Director: Tabitha Babayo 8. Treasurer: Abigail Hussaini Majidadi 9. Women leader: Amina Muhammad Ibrahim 10. Youth leader: Yusuf Muhammad Abdullahi 11. Gombe North Coordinator...