Posts

NO REAL DEMOCRACY IN NIGERIA

Image
 The hardship in Nigeria is overwhelming, and many citizens are struggling to survive amid soaring prices, unemployment, and declining living standards. •The hardship in Nigeria has become unbearable, as many people struggle daily with the rising cost of living, unemployment, and economic difficulties." •Millions of Nigerians are facing severe hardship due to inflation, high food prices, and limited economic opportunities." •Life has become increasingly difficult for ordinary Nigerians, with many families finding it hard to afford basic necessities." •The current economic situation in Nigeria has brought widespread suffering and hardship to many citizens. •People are dying in bandit captivity." •Many people are losing their lives while being held captive by bandits." •Victims kidnapped by bandits are dying in captivity." •The continued deaths of people in bandit captivity are a tragic reminder of the worsening security situation." •Innocent people are...

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.

Image
Da yammacin yau Lahadi 23/11/2025, Aka gudanar da gagarumin taron haɗin kan matasa masu hulɗa da kafafen saɗa zumunta musamman facebook. Taron ya gudana ne a babban ɗakin taro dake International Hotel a chikin garin Gombe inda aka tara manyan sarakuna iyayen ƙasa, manyan yan siyasa, masu riƙe da madafun iko da Mallamai masana Addini harda na boko. Mai martaba Uban ƙasa Alh. Umar Abdulkadir Abdulsalam (MNIM) shi ya kasance uban taron inda ya nuna jindaɗinsa ganin yadda matasa mabambantan ra'ayi, jami'ya, da kuma addinai suka haɗu guri guda domin ƙara ƙarfafa Alaƙa tsakanin juna da sada zumunci. Ya ƙara da cewa irin wannan taro taro ne mai matukar muhimmanci a chikon Al'umma sannan zai ƙara kawo haɗin kai a ƙasar Gona fiyeda yadda ake tunani. Mai girma Shugaban Ƙaramar hukumar Akko, Hon. Dalladi Adamu (Baraden Gona) shine ya kasance mai masauƙin baƙi a wannan babban taro inda ya miƙa godiyar sa ga ilahirin Alumar da suka halarci wannan taro mai Albarka sannan ya nuna jindaɗin...

ANOTHER CASUALTY:Mr president consider this.

Image
 ANOTHER CASUALTY! The recently appointed INEC Chairman is another casualty of Donald Trump's Action In Nigeria - DTAIN.  On the issue of genocide against Christians in Nigeria, Professor Amupitan took a highly sensitive position against the position of the government and far against the Muslims' position, which he is being seen as a biased minded personality already.  Is he now credible as an INEC chairman?  Why the silence on this issue by the conventional media platforms?  Will he survive this? IG WALA

BAMU YADDA DA SABON SHUGABAN HUKUMAR INEC BA,SABODA BE YADDA DA HALACCIN NIGERIA AMATSAYIN KASA ME YANCI BA

Image
AN BANKADO WASU SHARRI DA KAZAFI WANDA SABON SHUGABAN HUKUMAR ZABE INEC YAYIWA AREWACIN NAJERIYA : Ga wasu daga cikin abubuwan da ake zargin sabon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Joash Ojo Amupitan ya rubuta ya aike da shi Amurka a wajajen shekarar 2020, kamar yadda mai sharhi Bulama Bukarti ya bayyana a shirinsu na fashin baki: 1. Ya zargi ana yiwa Kiristoci kisan kiyashi 2. Ya zargi cewa yawan yan arewa da ake amfani da shi karya ne Arewa sun yi karin yawan mutanensu don kawai ace sun fi kowa yawa a Najeriya 3. Ya ce Hausa Fulani musamman Fulani yan kama waje zauna ne asalin Fulani ma ba kabila bace a Najeriya  4. Ya ce auren dole aka yiwa Najeriya, don kawai ayiwa wasu danniya da fin karfi 5. Ya ce hausa Fulani sun mamaye ko ina, aikin soja da sauran wajajen ayyuka da shuganci domin su mamaye komai 6. Ya ce Hausawa da Fulani sun mamaye Najeriya suna so sai sun musuluntar da Najeriya  7. Bai ma yarda da Najeriya ba sannan indai mutum ba kirista bane mabiyin darika...

An fara Rushe Wajen ibadar Musulmai a Nigeria, Gwamnatin Legas ta rushe Masallacin Kasuwar Alaba Rago.

Image
An fara Rushe Wajen ibadar Musulmai a Nigeria, Gwamnatin Legas ta rushe Masallacin Kasuwar Alaba Rago. Wajan ibadar Musulmai a Nigeria yafara Fuskantar Barazana, Mazauna Babbar kasuwar Alaba Rago sun koka bayan zargin Gwamnatin jihar Legas da sanya wa a rushe babban Masallacin Kasuwar, wanda aka kashe Miliyoyin Nairori. A baya-bayan nan ne Gwamnatin jihar ke ci gaba da rushe-rushe a cikin kasuwar, wanda hakan ya jawo asarar dukiya ga ‘yan kasuwar. Sai dai a satin nan aikin ya biyo ta kan babban Masallacin Kasuwar Alaba, wanda yake ɗauke da bene. ‘Yan kasuwar na ci gaba da kokawa akan wannan mataki na Gwamnatin jihar. Sai dai har yanzu babu cikakken bayani daga Gwamnatin jihar, kamar yadda mazauna kasuwar suka tabbatar.

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

Image
The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos and something has to be done about it. The indigenous Muslims are running to other parts of the country for survival because they’re being threatened, masjids burnt and lives taken in their own communities.  We mostly don't share these things on social media due to the sensitivity of religious matters in Nigeria, but it seems we've been wrong to stay silent. Donald Trump is speaking for Christains, who will speak for us?.

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

Image
 Gona Facebook Connect 1.0 ta gudanar da ziyarce-ziyarce ga wasu masu riƙe da madafun iko a Gona. Cigaba da ziyarce-ziyarce da Kwamitin Shirye-shiryen Gona Facebook Connect ta keyi ga masu ruwa da tsaki na kasar Gona, kwamitin ta kaiwa shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Akko (Hon. Baba S. Fulani) ziyara a Gidan sa dake Nan Gombe. yayin ziyarar, wakilan kwamitin sun gabatar da jawabai akan makasudin wannan bikin da Kuma alfanun sa ga matasan kasar Gona Baki daya. Hon. S. Fulani ya nuna farin cikin sa ga kwamitin tare tabbatar da goyon bayan sa dari bisa dari don ganin an gudanar da wannan Biki cikin farin ciki da walwala. Gona Facebook Connect committee