Posts

Showing posts from March, 2020

HUKUMAR NCDC SUN TABBATAR DA GWAMNA BALA MUHAMMAD BAI KAMU DA CUTAR CORONA VIRUS Ba

Image

Ana zargin gomnan Bauchi da CORONA VIRUS

Image
Ana zargin gomnan Bauchi alhaji Bala Muhammed kauran da CORONA VIRUS sakamakon sun shigo jirgi daya da yaron atiku har sun gaisa kuma sunyi tafiya daga Lagos har zuwa Abuja

YANXU YANXU INUWA YAHAYA YABADA UMARNIN ARUFE MAKARANTU DAGA GOBE TALATA 24/3/2020,d dakuma

Image
Yanxu yanxu megirma gwamnan gombe alhaji Muhammed inuwa yahaya yabada umarnin arufe makarantu daga gobe talaTA 24/3/2020 ,dakuma haramta taron samada mutane hamsin sakamakon baraxanar bullowan xutar CORONA VIRUS awasu jihohin NIGERIA

All the countries in the world

Image
This website uses cookies to better your experience. OK World Atlas - Maps, Geography, travel TRENDING: Past Pandemics Affect On Stock Markets Coronavirus helping the planet Worst Outbreaks In History DID YOU KNOW How Many Countries Are There in the World? There are 195 countries in the world, 193 of which are members of the United Nations. How Many Countries Are There in the World? Political map of the world. There are 195 countries in the world. The United Nations (UN) recognizes 195 sovereign countries. 193 of these countries are members of the United Nations, and two - the Holy See and the State of Palestine - are simply observer states. By some definitions, there are 197 countries in the world. This number is drawn when Taiwan and Kosovo are included. Is Taiwan a Country? Taiwan is officially named "the Republic of China" (China is "the People's Republic of China"). 21 members of the United Nations, as well as the Holy See, recognize Taiwan as the seat ...

KALLI YADDA DANKWAMBO YAKE JAWABI ACIKIN NUTSUWA

Image
Tsohon gwamnan gombe kuma Wanda yanemi takarar shugabancin Nigeria a jam'iyar PDP wato alhaji Ibrahim hassan DANKWAMBO talban gombe oon,yayi JAWABI ACIKIN nutsuwa sa'ilin yanakan mulkin jahar gombe

793 PEOPLE DIE IN ETALY TODAY OVER CORONA VIRUS

Image
793 die in Italy within 24 hours thenatioMar 22, 2020 4:56 AM Coronavirus in Italy Seven hundred and ninety three people died of the coronavirus in Italy yesterday , taking the country’s total deaths from the pandemic to 4,825. The figure represents the highest day-to-day rise in the number of deaths.

Kalli YADDA akayi meeting 📅 na PDP NORTH east zonal causes meeting 📅

Image

Aliyu flavor001.blocksupport. Com

Image
Im aliyu Muhammad adam popular knows as aliyu flavour here is my personal website

KALLI YADDA DANKWAMBO YAKARBI BABALE MAKERA DA BOZA BOZA BAYAN FITOWANSU DAGA GIDAN YARI

Image
Tsohon gomnan gombe, alhaji ibrahim, Hassan dankwambo tolban gombe, oon, pub, yakarbi wasu membobin jam'iyar PDP hanu bibbiyu agarin bauchi sa'ilin da ake gudanar da meeting 📅 na jam'iyar

KALLI YADDA JAMA'A SUKAYI TURURRUWA WAJEN CAMPAIGN DIN ATIKU

Image
Yadda jama'a sukayi cincurundu wajen campaign din atiku abubakar tsohon mataimakin shugabankasa Olusegun obasanjo, Atiku abubakar ya nemi shugaban kasa ashekarar 2019, amma Allah bebashi nasaraba

YADDA AKAYI TARON JAM'IYAR PDP A YAMMA MASO KUDANCIN NIGERIA 🇳🇬

Image
Tabbas taron ya kyawatar kamar yadda ma'abota taron suka sanar