Posts

Showing posts from February, 2023

DA ALLAH MUKA DOGARA PDP JAMIYAR NASARA

Image
 WINNING TEAM  STRONGER TOGETHER 2023 DA ALLAH MUKA DOGARA  Bambancin fa A Fili yake karara mudaina boye boye Da San Zuciya mu fadama kanmu gsky kada mu tsinci kanmu a Halin Danasani irin Na Siyasa. Indai Da Gaske ake Maganar Yan takara Masu Capacity Nagartattu to Alhamdulillah Ama Daina kame kame Azo abi layi Mai billewa  Domin kaimu zuwa tudun mun tsira. ALH.ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA  ALH MHD JIBRIN BARDEN GOMBE ALHAJI ABUBAKAR ALIYU SARDAUNAN DEBA HON UMAR A ADAMU KALAJANGA (TURAKIN TABRA) Malam Dan Allah katsaya kayi duba Na tsanaki cikin su babu kashin jefarwa wanene baya taimakon Al,ummah acikin Ni'imar Da Allah yayi masa. Kawai Sbd kwacewar Lissafi irin Na Siyasa sai Mu kyalesu mu kama Gaibu Aringa kokarin jefamu Hannun yan Sari,A MUDUBASU DUKA SUN CHANCHANTA. INSHA ALLAH ZASUYI NASARA  Allah yabamu sa a 

ME TOPPING ZUWANKA ALKHAIRI NE

Image
ME TOPPING ZUWANKA ALKHAIRI NE Da za ka zama Dan majalisa ba karamar Alkhairi zamu samu ba Mai girma hon UMAR A ADAMU KALAJANGA ( TURAKIN TABRA) da zai zama Dan majalisa jaha a kasar GONA a gaskiya da ba karamar Ci gaba zamu samu ba saboda Wanda yake iya tallafawa mutane da aljihunsa Babu tallafin Wani a ciki Kuma baya Jin koma Kuma gobe ma ya kara tallafawa inyaji labari ai irinsa Ake bukata da wakilci Muna fatan yadda kake tallafawa bayin Allah daidai gorgodo kaima Allah ya tallafa maka ya baka ikon cin zabe cikin sauki a 2023 Idan Allah ya kaimu