DA ALLAH MUKA DOGARA PDP JAMIYAR NASARA

 WINNING TEAM 

STRONGER TOGETHER 2023 DA ALLAH MUKA DOGARA


 Bambancin fa A Fili yake karara mudaina boye boye Da San Zuciya mu fadama kanmu gsky kada mu tsinci kanmu a Halin Danasani irin Na Siyasa.


Indai Da Gaske ake Maganar Yan takara Masu Capacity Nagartattu to Alhamdulillah Ama Daina kame kame Azo abi layi Mai billewa  Domin kaimu zuwa tudun mun tsira.


ALH.ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA 


ALH MHD JIBRIN BARDEN GOMBE



ALHAJI ABUBAKAR ALIYU SARDAUNAN DEBA


HON UMAR A ADAMU KALAJANGA (TURAKIN TABRA)


Malam Dan Allah katsaya kayi duba Na tsanaki cikin su babu kashin jefarwa wanene baya taimakon Al,ummah acikin Ni'imar Da Allah yayi masa.


Kawai Sbd kwacewar Lissafi irin Na Siyasa sai Mu kyalesu mu kama Gaibu Aringa kokarin jefamu Hannun yan Sari,A MUDUBASU DUKA SUN CHANCHANTA. INSHA ALLAH ZASUYI NASARA 


Allah yabamu sa a 



Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos