Posts

Showing posts from July, 2022

SHAIDAR DA AKA YI WA HON. AISHATU MB AHMAD CIKIN AL'UMMAN AKKO DAMA NIGERIA GABADAYA part 2 NANASIYYA : In an bata aiki, tana yinsa bilhakki. Duk nauyin da aka dora mata tana sauke shi gwargwadon iko. NANASIYYA : Tana da dattako da girmamawa ga kowa, tana hulda da kowa. A koda yaushe, fuskarta a sake take, kofarta a bude take. Hannunta a yalwace yake. NANASIYYA : An shaida tana da tausayi da jinkai da kyauta da taimako. NANASIYYA : Mutum ce mai bin tsari da ka'ida da doka. yan dimokuradiyya ne. Mai biyayya ne ga shugaba da shugabanci bata raina kowa da baiwar da Allah ya ba shi. Wanda suka san ta a harkar aikin gwamnati da wadanda suka yi mu'amala da ita da wadanda suka yi tarayya da ita a siyasa da wadanda suka taso tare da ita sun ce NANASIYYA bata canza halinta ba. Halinta kenan na alheri tun tana karama. Zaka iya zaginta ko soke ta ko ka zarge ta kuma a fadama ta yace bakumai ay kowa da irin nasa tunanin Kai abunda ka fahimta kenan. Haka kuma ita takan iya yi maka kuskure tunda mutum ne itama kamar kowa. AMMA Wannan ita ce shaidar da aka yi wa NANASIYYA. Kun ji nawa kuma bana kokonto kaje ka tambaya ko ina a cikin Akko local government.

Image
*SHAIDAR DA AKA YI WA HON. AISHATU MB AHMAD CIKIN AL'UMMAN AKKO DAMA NIGERIA GABADAYA* *_part 2_* NANASIYYA : In an bata aiki, tana yinsa bilhakki. Duk nauyin da aka dora mata tana sauke shi gwargwadon iko. NANASIYYA : Tana da dattako da girmamawa ga kowa, tana hulda da kowa. A koda yaushe, fuskarta a sake take, kofarta a bude take. Hannunta a yalwace yake. NANASIYYA : An shaida tana da tausayi da jinkai da kyauta da taimako. NANASIYYA : Mutum ce mai bin tsari da ka'ida da doka. yan dimokuradiyya ne. Mai biyayya ne ga shugaba da shugabanci bata raina kowa da baiwar da Allah ya ba shi. Wanda suka san ta a harkar aikin gwamnati da wadanda suka yi mu'amala da ita da wadanda suka yi tarayya da ita a siyasa da wadanda suka taso tare da ita sun ce NANASIYYA bata canza halinta ba. Halinta kenan na alheri tun tana karama. Zaka iya zaginta ko soke ta ko ka zarge ta kuma a fadama ta yace bakumai ay kowa da irin nasa tunanin Kai abunda ka fahimta kenan. Haka kuma ita ...

GARKO YOUTHS PDP VANGUARD

Image
GARKO YOUTHS PDP VANGUARD Yau 3/06/2022 Munsamu Damar Kaiwa Women Leader Na Karamar Hukumar Akko Karkashin Jagoranchin Aliyu Flavor PDP Ambassador Makasudin Ziyarar dai Domin Sada Zumunci Tsakanin Kungiyar Da Women Leader Domin Ganin Cewa Jam'iyar PDP tasamu Nasara Azaben 2023 idan Allah Yakaimu Ata bakin Women Leader Tayi Nunafarincikin ta da Ziyaran Kuma Takara Karfafawa Shugabanin Kungiyar Da Membobinta da Jajircewa wajen Ganin Jam'iyar PDP tayi Nasara A karshe Women Leader Ta nuna Goyon bayanta Nacewa Tana Tare Da wannan Kungiyar Dari Bisa Dari Allah Yabawa Jam'iyar PDP Nasara A Dukkan Matakai ✍️ Elsaeed Yaqubu Ibrahim Public Relation Officer GYPV

Congratulations ADAMU USMAN GARKO

Image
GARKO YOUTHS PDP VANGUARD congratulations ADAMU USMAN GARKO Glad to congratulate feature prof, Adamu Usman Garko for being selection as one of the lead speakers of the 2022 edition of the annual Wole Soyinka International Cultural Exchange, WSICE, which holds on July 12 and 13 at Ijegba Forest, the home of the first sub-Saharan Africa's Nobel laureate, Professor Wole Soyinka. Adamu Usman Garko, a biological son of Alhaji Usman Garko, a biological younger brother to Hon, Hamza Usman Garko, the Director of African Operations at Applied Worldwide is one of the speakers of the 2022 edition of the annual Wole Soyinka International Cultural Exchange, WSICE, which holds July 12 and 13. Powerd GARKO YOUTHS PDP VANGUARD