GARKO YOUTHS PDP VANGUARD
GARKO YOUTHS PDP VANGUARD
Yau 3/06/2022
Munsamu Damar Kaiwa Women Leader Na Karamar Hukumar Akko Karkashin Jagoranchin Aliyu Flavor PDP Ambassador
Makasudin Ziyarar dai Domin Sada Zumunci Tsakanin Kungiyar Da Women Leader Domin Ganin Cewa Jam'iyar PDP tasamu Nasara Azaben 2023 idan Allah Yakaimu
Ata bakin Women Leader Tayi Nunafarincikin ta da Ziyaran Kuma Takara Karfafawa Shugabanin Kungiyar Da Membobinta da Jajircewa wajen Ganin Jam'iyar PDP tayi Nasara
A karshe Women Leader Ta nuna Goyon bayanta Nacewa Tana Tare Da wannan Kungiyar Dari Bisa Dari
Allah Yabawa Jam'iyar PDP Nasara A Dukkan Matakai
✍️
Elsaeed Yaqubu Ibrahim
Public Relation Officer
GYPV

Comments
Post a Comment