Posts

Showing posts from May, 2022

NANASIYYA ITACE ZABIN MUTANE Akko

Image
NANASIYYA TACI GENERAL ELECTION DA YARDAN ALLAH Banida shakka ko kokonto Ai In Har Maganar Masu Za6en Fidda Gwani Ne A Akko ,Bamuda Matsala Insha Allah *HAJIYA AISHATU M.B AHMAD* Zataci Za6e Dalilana Shine Lokacin Da Jam'iyyar Ta Shiga Wani Hali A Akko itakadaine da magobayanta da Yan medianata Suka Ceto Jam'iyyar Suna A Tare Da ita Saboda Cancantarta ne yasa hatta Yan wata Jam'iyyar suke chewa inhar ba abawa NANASIYYA ticket ba an cuci Jam'iyyar PDP. Allah Ya Qarawa Abdullahi Ahmed deputy, Albarka A Duk inda yake duk Abunda Yake idan Nana takirashi seya amsa kiranta, Abunda yasa nace idan ba abawa NANASIYYA ticket ba ba ayiwa Jam'iyyar PDP adalciba shine ita NANASIYYA Allah yabata duk wani Abu da Dan Adam zeyi alfahari da shi ita tazone don tatemaki talakawa bawai don tagina kanta da dangintaba, Jam'iyyar PDP Jam'iyace datake bukatan irinsu HAJIYA AISHATU MB Ahmad, Wanan Itace Hujjata Da Nake Tunanin Duk Mai Amana Yasan HAJIYA AISHATU MB Ahmad itace m...

Hon Aishatu MB Ahmad ta gwangwajemu da kayan sallah

Image
A yau lahadine DA sanyin safiya hon. Aishatu MB ahmad ta gwangwajemu DA kayayyakin sallah munsamu sako daga babban hadiminta Ahmad Abdullahi Deputy wato (sarkin yakin magayakin akko) munagodiya matuka Allah yasaka DA alkhairi Allah kuma yatabbatar mana DA ita a kujerar majalisar tarayya amin 🙏

WITH HON.AISHATU MB AHMAD WE HAVE ASSURANCE OF TOTAL TRANSFORMATION IN AKKO FEDERAL CONSTITUENCY. Leaders who lacks the ability to be firm and focus have a high tendency to deviate from the core interest of the people who elected them in to Office .And that is exactly what Akko federal constituency have suffered over the years . Hon.Aishatu MB Ahmad has over the years proven to be firm and focus towards achieving a set goal . Her commitments is the particular kind of capacity needed to transform Akko federal constituency , her ability to remain firm and focused has helped her by the grace of the Almighty. #Allah_ya_miki_majalisar_Abuja.

Image
WITH HON.AISHATU MB AHMAD WE HAVE ASSURANCE OF TOTAL TRANSFORMATION IN AKKO FEDERAL CONSTITUENCY. Leaders who lacks the ability to be firm and focus have a high tendency to deviate from the core interest of the people who elected them in to Office .And that is exactly what Akko federal constituency have suffered over the years . Hon.Aishatu MB Ahmad has over the years proven to be firm and focus towards achieving a set goal . Her commitments is the particular kind of capacity needed to transform Akko federal constituency , her ability to remain firm and focused has helped her by the grace of the Almighty. #Allah_ya_miki_majalisar_Abuja. Ahmad Abdullahi Deputy✍️ 15/11/2021.