NANASIYYA ITACE ZABIN MUTANE Akko

NANASIYYA TACI GENERAL ELECTION DA YARDAN ALLAH Banida shakka ko kokonto Ai In Har Maganar Masu Za6en Fidda Gwani Ne A Akko ,Bamuda Matsala Insha Allah *HAJIYA AISHATU M.B AHMAD* Zataci Za6e Dalilana Shine Lokacin Da Jam'iyyar Ta Shiga Wani Hali A Akko itakadaine da magobayanta da Yan medianata Suka Ceto Jam'iyyar Suna A Tare Da ita Saboda Cancantarta ne yasa hatta Yan wata Jam'iyyar suke chewa inhar ba abawa NANASIYYA ticket ba an cuci Jam'iyyar PDP. Allah Ya Qarawa Abdullahi Ahmed deputy, Albarka A Duk inda yake duk Abunda Yake idan Nana takirashi seya amsa kiranta, Abunda yasa nace idan ba abawa NANASIYYA ticket ba ba ayiwa Jam'iyyar PDP adalciba shine ita NANASIYYA Allah yabata duk wani Abu da Dan Adam zeyi alfahari da shi ita tazone don tatemaki talakawa bawai don tagina kanta da dangintaba, Jam'iyyar PDP Jam'iyace datake bukatan irinsu HAJIYA AISHATU MB Ahmad, Wanan Itace Hujjata Da Nake Tunanin Duk Mai Amana Yasan HAJIYA AISHATU MB Ahmad itace mafi chanchanta data wakilci mutanen Akko, Domin Bazata Kawo Abunda Zai Cutarda Mu Bah Da Ikon Allah HAJIYA AISHATU MB Ahmad Zataci Za6en Fidda Gwani HAJIYA AISHATU MB Ahmad Zataci Za6en Gama Gari, Ni shaidane yanda naji dattawan kasar Akko suke muradin gani NANASIYYA TACI zabe senaji hankali ya kwanta saboda jama'a sune suke xabe Kuma tun kafin zabe jama'a suna marmari lokaci yazo alhamdullillah koyanzu *NANASIYYA DOOR TO DOOR* CAMPAIGN ORGANIZATION sakonku ya Isa wurin jama'ar Akko local government. Daga ALIYU FLAVOUR PDP AMBASSADOR GARKO WARD COORDINATOR 2

Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.