Hon Aishatu MB Ahmad ta gwangwajemu da kayan sallah
A yau lahadine DA sanyin safiya hon. Aishatu MB ahmad ta gwangwajemu DA kayayyakin sallah munsamu sako daga babban hadiminta Ahmad Abdullahi Deputy wato (sarkin yakin magayakin akko) munagodiya matuka Allah yasaka DA alkhairi Allah kuma yatabbatar mana DA ita a kujerar majalisar tarayya amin 🙏

Comments
Post a Comment