SHAIDAR DA AKA YI WA HON. AISHATU MB AHMAD CIKIN AL'UMMAN AKKO DAMA NIGERIA GABADAYA part 2 NANASIYYA : In an bata aiki, tana yinsa bilhakki. Duk nauyin da aka dora mata tana sauke shi gwargwadon iko. NANASIYYA : Tana da dattako da girmamawa ga kowa, tana hulda da kowa. A koda yaushe, fuskarta a sake take, kofarta a bude take. Hannunta a yalwace yake. NANASIYYA : An shaida tana da tausayi da jinkai da kyauta da taimako. NANASIYYA : Mutum ce mai bin tsari da ka'ida da doka. yan dimokuradiyya ne. Mai biyayya ne ga shugaba da shugabanci bata raina kowa da baiwar da Allah ya ba shi. Wanda suka san ta a harkar aikin gwamnati da wadanda suka yi mu'amala da ita da wadanda suka yi tarayya da ita a siyasa da wadanda suka taso tare da ita sun ce NANASIYYA bata canza halinta ba. Halinta kenan na alheri tun tana karama. Zaka iya zaginta ko soke ta ko ka zarge ta kuma a fadama ta yace bakumai ay kowa da irin nasa tunanin Kai abunda ka fahimta kenan. Haka kuma ita takan iya yi maka kuskure tunda mutum ne itama kamar kowa. AMMA Wannan ita ce shaidar da aka yi wa NANASIYYA. Kun ji nawa kuma bana kokonto kaje ka tambaya ko ina a cikin Akko local government.
*SHAIDAR DA AKA YI WA HON. AISHATU MB AHMAD CIKIN AL'UMMAN AKKO DAMA NIGERIA GABADAYA*
*_part 2_*
NANASIYYA : In an bata aiki, tana yinsa bilhakki. Duk nauyin da aka dora mata tana sauke shi gwargwadon iko.
NANASIYYA : Tana da dattako da girmamawa ga kowa, tana hulda da kowa. A koda yaushe, fuskarta a sake take, kofarta a bude take. Hannunta a yalwace yake.
NANASIYYA : An shaida tana da tausayi da jinkai da kyauta da taimako.
NANASIYYA : Mutum ce mai bin tsari da ka'ida da doka. yan dimokuradiyya ne. Mai biyayya ne ga shugaba da shugabanci bata raina kowa da baiwar da Allah ya ba shi.
Wanda suka san ta a harkar aikin gwamnati da wadanda suka yi mu'amala da ita da wadanda suka yi tarayya da ita a siyasa da wadanda suka taso tare da ita sun ce NANASIYYA bata canza halinta ba. Halinta kenan na alheri tun tana karama.
Zaka iya zaginta ko soke ta ko ka zarge ta kuma a fadama ta yace bakumai ay kowa da irin nasa tunanin Kai abunda ka fahimta kenan.
Haka kuma ita takan iya yi maka kuskure tunda mutum ne itama kamar kowa.
AMMA
Wannan ita ce shaidar da aka yi wa NANASIYYA. Kun ji nawa kuma bana kokonto kaje ka tambaya ko ina a cikin Akko local government.
✍️ ALIYU FLAVOR PDP AMBASSADOR

Comments
Post a Comment