ME TOPPING ZUWANKA ALKHAIRI NE

ME TOPPING ZUWANKA ALKHAIRI NE Da za ka zama Dan majalisa ba karamar Alkhairi zamu samu ba Mai girma hon UMAR A ADAMU KALAJANGA ( TURAKIN TABRA) da zai zama Dan majalisa jaha a kasar GONA a gaskiya da ba karamar Ci gaba zamu samu ba saboda Wanda yake iya tallafawa mutane da aljihunsa Babu tallafin Wani a ciki Kuma baya Jin koma Kuma gobe ma ya kara tallafawa inyaji labari ai irinsa Ake bukata da wakilci Muna fatan yadda kake tallafawa bayin Allah daidai gorgodo kaima Allah ya tallafa maka ya baka ikon cin zabe cikin sauki a 2023 Idan Allah ya kaimu

Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.