MURNAR CIKA SHEKARU BIYU NA HON AHMED YAYARI AKAN KUJERAN PDP TREASURER TARE DAƘADDAMAR DA ƘUNGIYAR YAYARI MEDIA OFFICE
MURNAR CIKA SHEKARU BIYU NA HON AHMED YAYARI AKAN KUJERAN PDP TREASURER TARE DAƘADDAMAR DA ƘUNGIYAR YAYARI MEDIA OFFICE
A JIYA Wakilan kungiyar GARKO YOUTH PDP VANGUARD Sukasamu damar halattar ƙaddamar da shugabancin ƴan Media na HON AHMED YAYARI MEDIAOFFICE. Daga cikin waɗanda suka albarkanci taron har da shugaban Jam'iyar PDP na AKKO LOCAL GOVERNMENT
HON BABA S FULAN
HON yusha'u Dan Auta
Hon Babale Makera
Hon Garba Tela Herwagana
Hon Rilwanu Marafan Bomala
Mawaki Aljazeeri kano
Da sauran muhimman Mutane,
SABBIN SHUGABANNIN KUNGIYAR SUNHADA
1. Chairman: Abubakar Aliyu Governor
2. Deputy chairman: Adamu Abubakar Danburam
3. Secretary: Nasiru Abubakar Saidu
4. Organizing Secretary: Aisha Musa
5. Financial Secretary: Musa Muhammad
6. PRO: Musa Gella Nafada
7. Welfare Director: Tabitha Babayo
8. Treasurer: Abigail Hussaini Majidadi
9. Women leader: Amina Muhammad Ibrahim
10. Youth leader: Yusuf Muhammad Abdullahi
11. Gombe North Coordinator: Yusuf Shapson
12. Gombe Central Coordinator: Tanimu Sa'idu
13. Gombe South Coordinator: Gambo Babayo
14. Auditor General: Sadiq Yakubu
15. Editor in chief: Yuba Zakka Zongoro
16. Media Director: Mustapha Muhammad Abare
17. Publicity Secretary: Yaya Babayo
Jam'iyyar PDP a shirye take ta haɗa guiwa da matasa ƴan kasuwa da Duk masu son kawo cigaba akasadon farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasa da gwamantin APC mai ci ta nakatsa. A Jihar Gombe muna da tsare-tsare masu nagarta wajen ganin mun faɗaɗa tare da inganta tattalin arziƙinmu da ɗora shi a kan hanyar tsayawa da ƙafarsa
GARKO YOUTH PDP VANGUARD
OFFICE OF THE
MEDIA DIRECTOR
15/12/2024

Comments
Post a Comment