AUREN CHAIRMAN GONA PDP SOCIAL MEDIA ADAMU
Amadadin Ƙungiyar GONA PDP SOCIAL MEDIA
Tana Gayyatan Yan Uwa Da Abokanen Arziki Zuwa Shaida Ɗaurin Auren Shugaban Kungiyar
Comrade Adamu Abubakar Gamadadi
Wanda Za'a Yi Kamar Haka
Ranar Asabar 01/02/2025
Da Misalin Karfe 2:00pm Na Rana
A Kofar Gidan Mai Girma Digachin Lawanti Kusa Da Gombe International Airport

Comments
Post a Comment