Wataƙila nan ba da jimawa ba za su saka mu duka a gidan yari – ATIKU


 


Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya tayar da hankulan jama’a game da yadda gwamnatin Bola Tinubu ke jagoranta, a matsayin wani shiri na murkushe ‘yan adawa. Gargadin na Atiku ya zo ne bayan kamawa tare da gurfanar da masu ra'ayin 'yan adawa, ciki har da dan fafutuka Omoyele Sowore da Farfesa Usman Yusuf, mai sukar gwamnati. A wani rubutu da ya fitar a ranar Alhamis a X a ranar Alhamis, Atiku ya bayyana damuwarsa kan yadda jam’iyyar APC mai mulki ta dukufa wajen ruguza ‘yan adawar dimokuradiyya da kafa kasa mai jam’iyya daya....

Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.