Gona Facebook Connect 1.0 ta gudanar da ziyarce-ziyarce ga wasu masu riƙe da madafun iko a Gona. Cigaba da ziyarce-ziyarce da Kwamitin Shirye-shiryen Gona Facebook Connect ta keyi ga masu ruwa da tsaki na kasar Gona, kwamitin ta kaiwa shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Akko (Hon. Baba S. Fulani) ziyara a Gidan sa dake Nan Gombe. yayin ziyarar, wakilan kwamitin sun gabatar da jawabai akan makasudin wannan bikin da Kuma alfanun sa ga matasan kasar Gona Baki daya. Hon. S. Fulani ya nuna farin cikin sa ga kwamitin tare tabbatar da goyon bayan sa dari bisa dari don ganin an gudanar da wannan Biki cikin farin ciki da walwala. Gona Facebook Connect committee
The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos and something has to be done about it. The indigenous Muslims are running to other parts of the country for survival because they’re being threatened, masjids burnt and lives taken in their own communities. We mostly don't share these things on social media due to the sensitivity of religious matters in Nigeria, but it seems we've been wrong to stay silent. Donald Trump is speaking for Christains, who will speak for us?.
Da yammacin yau Lahadi 23/11/2025, Aka gudanar da gagarumin taron haɗin kan matasa masu hulɗa da kafafen saɗa zumunta musamman facebook. Taron ya gudana ne a babban ɗakin taro dake International Hotel a chikin garin Gombe inda aka tara manyan sarakuna iyayen ƙasa, manyan yan siyasa, masu riƙe da madafun iko da Mallamai masana Addini harda na boko. Mai martaba Uban ƙasa Alh. Umar Abdulkadir Abdulsalam (MNIM) shi ya kasance uban taron inda ya nuna jindaɗinsa ganin yadda matasa mabambantan ra'ayi, jami'ya, da kuma addinai suka haɗu guri guda domin ƙara ƙarfafa Alaƙa tsakanin juna da sada zumunci. Ya ƙara da cewa irin wannan taro taro ne mai matukar muhimmanci a chikon Al'umma sannan zai ƙara kawo haɗin kai a ƙasar Gona fiyeda yadda ake tunani. Mai girma Shugaban Ƙaramar hukumar Akko, Hon. Dalladi Adamu (Baraden Gona) shine ya kasance mai masauƙin baƙi a wannan babban taro inda ya miƙa godiyar sa ga ilahirin Alumar da suka halarci wannan taro mai Albarka sannan ya nuna jindaɗin...
Comments
Post a Comment