GONA PDP SOCIAL MEDIA TAKAIWA BARDEN GONA ZIYARAN GAISUWAN SALLAH

***GONA**PDP**SOCIAL**MEDIA A yammacin yaune qungiyar nan mai suna a sama ta kaiwa hamshakin dan kasuwan nan, jigo a jammiyar alfarma, taimakon talakawa tutar jammiyar PDP. Alh manuwa Lawanty barden lawanty (BARADEN GONA) Ziyaran gaisuwa karamar sallah a office nashi dake kusa da tashan shango EL~LAWANTY ICT CENTRE Qungiyar tasamu jagorancin hazikin chairman nata wadda baya gajiyawa a harkan tafiyar Hon Adamu Abubukar Gamadadi wadda yayi ruwa da tsaki ya shirya tafiyan don ziyarar muna masa fatan alkairi Barden Gona yana me karawa GPSM godiya bisa yadda suka nuna masa karamci da suka tsabe shi a cikin wadda zasu ziyarta a wannan lokaci duk da yawan jamma'a amman suka tsabe shi yana godiya da wannan damar da aka bashi, sannan muna godiya da irin karramawa da yayi mana. Barde yana mecewa a ringa iya kokari don ganin anyi yaki da zaman banxa don dogara da kai domin zamani yanxu sai da aikin yi, kuma munji dadin shawarin nan sosae Daga karshe qungiya tana kiran ire-iren shi don suzo su taimaki kasar Gona da irin wasu yara masu mulkin koyo wadda basusan meye sukeyi ba.muna kira a 2023 sukawowa Gona dauki domin kasar Gona ta mori mulkin dimokradiya don yanxu kam Muna cikin halin ha'ula'i Allah yakawo mana dauki a kasar mu ta Nigeria da jihar mu ta gombe dama yankin mu na Gona baki daya #GONAWEMUSTCHANGE2023# SIGNED Justice Babangida Bula Media Director Gona PDP Social Media

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.