*Hon Mahmud Abdul Karim Ibrahim* GARKUWAN tumfure shine mafita Yayin mayar da form din takaran Jagora na tsayawar sa takarar Dan majalisan Jaha Mai wakiltar Akko ta arewa GONA DISTRICT / a Babban headquarters jam'iyyar PDP na Gombe. Jagora yasamu rakiyar mutane inda sukayi tattaki suka nuna goyon bayansu gareshi Inda a shikin ikon Allah An mayar da form din a headquarters jam'iyyar PDP na Gombe Inda mutane sunkayi ciccirindo domin Mara masa bayah. Tabbas mutane Rahama ne Kuma shi ke nuni da alamun nasara. Daman anjimah na ta Kira cewa jagora ya dawo ya daura daga inda ya tsaya sbd ya karasa aiyukansa kamar Yadda ya Sabah to Alhamdulillah Jagora Ya Amsa har ya cika form din sa na takara sannan har ya mayar izuwa Headquarters jam'iyya Mai Albarka PDP. Muna Addu'ar nasara A wannan zaben da za'a gudanar. Allah ya idda Nifie Hon comrade Mahmud Abdul Karim Ibrahim GARKUWAN TUMFURE #ALIYU BARUNDE SPECIAL MEDIA AID TO HONOURABLE 25/04/2022

Hon Mahmud Abdul Karim Ibrahim* GARKUWAN tumfure shine mafita Yayin mayar da form din takaran Jagora na tsayawar sa takarar Dan majalisan Jaha Mai wakiltar Akko ta arewa GONA DISTRICT / a Babban headquarters jam'iyyar PDP na Gombe. Jagora yasamu rakiyar mutane inda sukayi tattaki suka nuna goyon bayansu gareshi Inda a shikin ikon Allah An mayar da form din a headquarters jam'iyyar PDP na Gombe Inda mutane sunkayi ciccirindo domin Mara masa bayah. Tabbas mutane Rahama ne Kuma shi ke nuni da alamun nasara. Daman anjimah na ta Kira cewa jagora ya dawo ya daura daga inda ya tsaya sbd ya karasa aiyukansa kamar Yadda ya Sabah to Alhamdulillah Jagora Ya Amsa har ya cika form din sa na takara sannan har ya mayar izuwa Headquarters jam'iyya Mai Albarka PDP. Muna Addu'ar nasara A wannan zaben da za'a gudanar. Allah ya idda Nifie Hon comrade Mahmud Abdul Karim Ibrahim GARKUWAN TUMFURE #ALIYU BARUNDE SPECIAL MEDIA AID TO HONOURABLE 25/04/2022

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.