GONA SAI ME TOPPING

Masha Allah #ME TOPPING halin mutum jarinsa halin mutum sabulun wankansa Hali abokin tafiya mutan Gona munbi farar tafiya wadda ita zata fishe mu musamman matasa saboda yanzu andawo bangaren matasa wannan damace a garemu wadda zamu hadu mu hada karfi da karfe mu hadu mu kasance tsintsiya madauri daya ganin matashi shiyasan matsalolin dake faruwa acikin al umma wanda yin hakan muna tinanin shine abinda zamuyi la'akari dashi ganin samar da yancin matasa da sauran marasa aikin yi duba da matsalolin da muke fuskanta wanda ya hada da rashin aikin yi da sauran matsalolin dake faruwa ganin kawo karshen irin wannan kalubale wanda yake kullum akansa ake yaudararmu in Allah ya yarda wannan jaje ya kare *Hon UMAR A ADAMU KALAJANGA (TURAKIN TABRA)* a matsayin dan takarar majalissar jiha mai wakiltar GONA AKKO TA AREWA

Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.