SAUYA SHEKA,ANYI BIKIN KONA TSINTSIYA AGARIN GOMBE

SAUYA SHEƘA 2023: Mata da Matasa masu tarin yawa sun sauya sheƙa daga jam'iyar APC mai mulki zuwa jam'iyar PDP a gundumar Nasarawo a jahar Gombe Sun sauya sheƙanne saboda rashin cika alƙawari da kuma halin ko'in kula Gwamnatin APC takeyiwa al'umma a jahar Gombe.

Comments

Popular posts from this blog

SHIRYE SHIRYEN TARON GONA FACEBOOK CONNECT 1:0

The Muslims in the Eastern part of Nigeria are facing existential threats from their fellow Igbos

An gudanar da gagarumin taron Gona facebook Connect.