ZIYARAN GARKO YOUTHS PDP VANGUARD, GA ATIKU,MJ BARDE NO GOING BACK
*GARKO PDP YOUTH VANGUARD*
17th September,2022
Cikin Ikon Allah da yardarsa Wannan Kungiya A karkashin Jagorancin shugabanta Aliyu Flavor PDP Ambassador.Kungiyan da tayi Shuura tsakanin Al'umma mussaman Mata da Matasa Da wajen bawa Jam'iyar PDP Gudumawa ba dare ba Rana tasamu Zama na mussaman Da Kungiyar *ATIKU,MJ BARDE NO GOING BACK* Don Sada zumunci da karawa juna Sani akan harkar tafiya na Jam'iyar PDP.
Cikin tattaunarwa da Kungiyoyin biyu sukayi Akwai yin aiki tare Kafada DA kafada don Ganin Ancimma nasara A jam'iyar PDP a Dukkan matakai
A Karshe Shugaban Kungiyar GYPV ya basu Tabbacin aduk lokacinda suke bukatan wata gudumawa daga Kungiyar Zatabayar 100%,Ya kuma shawarci Duk wani dan Gwagwarmaya Da yanuna jajircewa da tsayuwa kan akida 1 na ceto Kasarmu Nigeria dama Jihar Gombe na Halinda Yan Bani na'iya suka al'umma aciki
✍️
Elsaeed Yaqubu Ibrahim
Public Relation Officer
Garko Youth PDP Vanguard

Allah ya taimaka
ReplyDeleteAmeen ya Allah
ReplyDeleteAllah ya bamu sa'a
ReplyDelete