YAN BINDIGA SUN FATATTAKI SOJOJI A ZAMFARA
'Yan bindiga a Arewa maso Yamma sun fatattaki sojoji daga sansanin sojojin Najeriya a Zamfara.
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun mamaye sansanin sojojin Najeriya da ke jihar Zamfara tare da saka
musu wuta, lamarin da ya sanya ake fargabar za a yi asarar rayuka.

Comments
Post a Comment